Buenos Aires

Buenos Aires

Buenos Aires birni ne, da ke a yankin birnin Buenos Aires, a ƙasar Argentina. Shi ne babban birnin ƙasar Argentina. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, Buenos Aires tana da yawan jama'a 13,591,863.