Barcelona

Barcelona

Barcelona (lafazi: /bareselona/) birni ce, da ke a yankin Katalunya, a ƙasar Hispania. Ita ce babban birnin yankin Katalunya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimilar mutane 5,375,774 (miliyan biyar da dubu dari uku da saba'in da biyar da dari bakwai da saba'in da huɗu).